Da Dumi Dumi: Turakun wutar lantarki na Najeriya ya kara faduwa

Turakun wutar lantarki na Najeriya ya sake faduwa karo na 12 a bana, ranar Laraba.
Lamarin nan ya faru misalin karfe 2:09 na rana, inda ya sake jefa ’yan Najeriya cikin duhu.
Tun daga Janairu 2024 zuwa yanzu, turakun wutar lantarki ya faÉ—i sau 11.
Da Dumi Dumi: Turakun wutar lantarki na Najeriya ya kara faduwa


Discover more from viewnowafrica.com.ng

Subscribe to get the latest posts sent to your email.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Discover more from viewnowafrica.com.ng

Subscribe now to keep reading and get access to the full archive.

Continue reading