Gwamna Abba Kabir Yusif yayi garambawul a majalisar zartarwar jihar.
Kakakin gwamnan, Sanusi Bature Dawakin Tofa ne ya bayyana haka a sakon da ya wallafa a shafinsa na Facebook da yammacin yau Alhamis.
Kawo yanzu babu bayanin wadanda aka sallama ko kuma aka yiwa sauyin wurin aiki.
Gwamna Abba ya yi garambawul a majalisar zartarwar jihar Kano
Discover more from viewnowafrica.com.ng
Subscribe to get the latest posts sent to your email.